ha_ezk_tn_l3/23/48.txt

10 lines
465 B
Plaintext

[
{
"title": "Haka za su sa maki halinki na kunya",
"body": "Wannan karin magana ne. AT: \"sa ku yarda da alhakin halayenku na kunya\" ko\n\"azabtar da ku saboda halin kunyarku\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Za ki ɗauki hakin zunubanki",
"body": "\"ku yarda da alhakin zunubanku tare da gumakanku.\" Wannan yana nuna cewa za a hukunta su saboda zunubansu. AT: \"karɓar hukuncin zunubin ta hanyar bautar gumakanku\"\n(Duba: figs_metaphor)"
}
]