ha_ezk_tn_l3/23/35.txt

6 lines
193 B
Plaintext

[
{
"title": "kin jefar da ni bayanki",
"body": "Yahweh yayi magana akan Oholiba ta ƙi shi kamar wani abu ne da ta jefa a baya ta manta shi. AT: \"sun ƙi ni\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]