ha_ezk_tn_l3/23/32.txt

10 lines
469 B
Plaintext

[
{
"title": "Za ki sha ƙoƙon 'yar'uwarki",
"body": "Anan Yahweh yayi maganar azaba kamar dai ƙoƙon ruwan inabi ne matar ta sha. AT: \"Za ku sha ƙoƙon hukunci ɗaya da na 'yar uwarku\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "wannan ƙoƙon akwai abubuwa da yawa",
"body": "Wannan jumlar bata faɗi abin da ke cikin ƙoƙon ba saboda an fahimta ta hanyar karantawa Ezekiyel 23:30. AT: \"wannan kofin yana dauke da azaba mai yawa\" (Duba: figs_ellipsis)"
}
]