ha_ezk_tn_l3/23/30.txt

6 lines
247 B
Plaintext

[
{
"title": "zan sa ƙoƙon horona a cikin hannunki",
"body": "Wannan yana nuni ne ga hukuncin Oholiba da za a yi mata kamar ƙoƙon ruwan inabi. AT: \"don haka zan sa a hukunta ku kamar yadda aka yiwa 'yar'uwar ku\" (Duba: figs_idiom)"
}
]