ha_ezk_tn_l3/23/26.txt

10 lines
578 B
Plaintext

[
{
"title": "Ba za ki ƙara ɗaga idonki wajen su",
"body": "Wannan wata hanya ce da ake nufin mutum ya juya kansa ya kalli wani abu. Anan kallo yana\nwakiltar sha'awa. AT: \"Ba za ku kallesu ba tare da kewa\" ko kuma \"Ba za ku so waɗannan abubuwan ba\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "ba za ki ƙara yin tunanin Masar ba",
"body": "Anan \"Masar\" tana wakiltar abubuwan kunya da ta aikata a Masar. AT: \"zaku yi tunani game da abubuwan da kuka yi a Masar ba\" ko kuma \"ba za ku ƙara tunanin abin da kuka\nyi a Masar ba kuma\" (Duba: figs_explicit)"
}
]