ha_ezk_tn_l3/23/11.txt

6 lines
214 B
Plaintext

[
{
"title": "Dukkan su sun zama ɗaya",
"body": "Wannan yana nufin yadda dukansu suka ƙazantu. AT: \"Duk 'yan uwan matan sun\nzama marasa tsabta ta hanyar ayyukansu na karuwanci\" (Duba: figs_explicit)"
}
]