ha_ezk_tn_l3/23/08.txt

6 lines
361 B
Plaintext

[
{
"title": "Saboda haka na miƙa ta a hannun masoyanta, a hannun Asiriyawa waɗanda ta yi sha'awar su",
"body": "Kalmar \"hannu\" tana nufin iko. Kalmomin guda biyu suna da ma'ana ɗaya kuma kalmar\nta biyu ta bayyana cewa \"masoyanta\" sun kasance \"Asiriyawa.\" AT: \"Na ba da\nita ga masoyanta, Asiriyawa\" (Duba: figs_metonymy da figs_doublet)"
}
]