ha_ezk_tn_l3/23/05.txt

6 lines
167 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da kwatancinsa inda yake magana game da biranen Yerusalem da\nSamariya kamar su karuwai biyu ne."
}
]