ha_ezk_tn_l3/22/26.txt

6 lines
254 B
Plaintext

[
{
"title": "Sukan kashe rai, su zubar da jini domin suci riba ta rashin gaskiya",
"body": "Waɗannan jimlolin guda biyu ma'anar abu ɗaya ne kuma suna jaddada tashin hankali da yarima ke yi. AT: \"Suna kashe mutane\" (Duba: figs_parallelism)"
}
]