ha_ezk_tn_l3/22/17.txt

6 lines
395 B
Plaintext

[
{
"title": "Dukkan su sun zama ragowar tagulla da tãma da ƙarfe da dalma a cikin tsakiyar ka",
"body": "Yahweh yana ci gaba da magana game da yadda mutane suka zama marasa amfani a gareshi kamar suna ƙura. AT: \"Dukkansu ba su da daraja kamar abin da ya rage na tagulla da kwano, da baƙin ƙarfe da gubar da suka rage bayan an narkar da azurfa a tanderu\"\n(Duba: figs_metaphor)"
}
]