ha_ezk_tn_l3/22/04.txt

10 lines
646 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da magana ta bakin Ezekiyel ga mutanen Yerusalem."
},
{
"title": "Domin ka jawo kwanakinka kusa, ƙarshen shekarunka kuma ya zo",
"body": "Hotunan ranakun da ake kawowa kusa da shekaru masu zuwa ƙarshen maganganunsu dukka suna wakiltar ƙarshen mutuwa ko halaka. Ta wurin faɗi cewa Yerusalem ta share kwanakin ta don ƙarshe, Yahweh yana nuna cewa ba da daɗewa ba za a halaka Yerusalem saboda zunubin mutane. AT: \"Saboda waɗannan abubuwan da kuka aikata, kuna gab da ƙarshen lokacinku\" ko \"Kuna kawo ƙarshen wanzuwar ku\" (Duba: figs_parallelism da figs_idiom)"
}
]