ha_ezk_tn_l3/22/01.txt

10 lines
436 B
Plaintext

[
{
"title": "Yanzu, kai ɗan mutum, za ka shar'anta? Za ka shar'anta birni mai jini",
"body": "Wannan tambayar ta magana tana aiki a matsayin umarni. AT. \"ɗan mutum, tafi ka yanke hukunci. Ka je ka yanke hukunci game da garin jini.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "birni mai jini",
"body": "Kalmar \"jini\" wani magana ta kisan kai. AT: \"garin da mutane da yawa ke kashe maƙwabtansu\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]