ha_ezk_tn_l3/20/42.txt

6 lines
218 B
Plaintext

[
{
"title": "a ƙasar da na ɗaga hannuna sama na rantse",
"body": "Anan \"ɗaga hannuna\" na nuna zai aikata abin da ya rantse da gaske. AT: \"Na rantse da gaske\" (Duba: figs_idiom da translate_symaction)"
}
]