ha_ezk_tn_l3/20/40.txt

10 lines
525 B
Plaintext

[
{
"title": "nunar 'ya'yan farin gandunku na",
"body": "Yahweh yayi magana akan mafi kyawu a cikin duk abin da suka ba shi kamar suna \"nunan fari.\" AT: \"mafi kyawun gudummawarku\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "sa'ad da na fito da ku daga cikin sauran mutane",
"body": "Waɗannan kalmomin guda biyu suna nufin abu ɗaya kuma suna jaddada cewa Ubangiji zai\ndawo da mutanensa daga cikin duk al'umman da ya warwatsasu. Duba yadda kuka fassara\nwannan a cikin Ezekiyel 20:34. (Duba: figs_parallelism)"
}
]