ha_ezk_tn_l3/20/30.txt

10 lines
436 B
Plaintext

[
{
"title": "Me ya sa kuka ƙazantar da kanku da hanyoyin ubanninku?",
"body": "Yahweh yayi wannan tambaya don ya tsauta wa mutane. AT: \"Kada ku ƙazantar\nda kanku ta hanyar yin abin da kakanninku suka yi.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "ba zan bari ku neme ni ba",
"body": "Yahweh yayi wannan tambaya don ya tsauta wa mutane. AT: \"Ba zan bari ku zo\nkusa da ni ba, gidan Isra'ila.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]