ha_ezk_tn_l3/20/27.txt

10 lines
450 B
Plaintext

[
{
"title": "Wanne wurin ne wannan da kuke miƙa baye-baye a can?",
"body": "Yahweh yayi wannan tambaya domin ya tsauta wa mutane. AT: \"Wannan ba wuri\nbane mai tsayi inda zaku kawo sadaka!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "kira sunan wurin Bama",
"body": "Sunan \"Bama\" yana nufin \"wuri mai tsayi,\" wurin bautar gumaka. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"mutane sun kira wurin Bama\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]