ha_ezk_tn_l3/20/23.txt

10 lines
539 B
Plaintext

[
{
"title": "zan warwatsar da su cikin al'ummai in kuma raba su a sauran ƙasashe",
"body": "Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya daidai. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ezekiyel 12:14. AT: \"sa su rabu da juna su zauna a cikin al'ummu daban-daban\" (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "Idanuwansu na mamarin bauta wa gumakan kakanninsu",
"body": "A nan kalmar \"idanu\" tana wakiltar mutumin da ya kalli gumaka don bauta musu. AT: \"Sun kasance suna ɗokin ganin kakanninsu gumaka.\"(Duba: figs_idiom)"
}
]