ha_ezk_tn_l3/20/18.txt

10 lines
522 B
Plaintext

[
{
"title": "Kada ku yi tafiya a kan farillan ubanninku",
"body": "Yahweh yayi magana akan mutumin da yake biyayya da dokoki kamar dai ka'idodi hanyoyi ne tare da mutum yana tafiya. AT: \"Kada ku yi biyayya da dokokin iyayenku\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ku yi tafiya a kan farillaina",
"body": "Yahweh yayi magana akan mutumin da yake biyayya da dokoki kamar dai ka'idodi hanyoyi ne tare da mutum yana tafiya. AT: \"A kiyaye\" dokokin Yahweh dai-dai yake da \"a bi su.\" (Duba: figs_doublet)"
}
]