ha_ezk_tn_l3/20/15.txt

10 lines
451 B
Plaintext

[
{
"title": "Sai na kuma tada hannuna na rantse",
"body": "Anan \"ɗaga hannuna\" aiki ne na alama wanda ke nuna zai aikata abin da ya rantse da gaske.\nDuba yadda kuka fassara wannan a cikin Ezekiyel 20: 4. AT: \"Ni ma da kaina na rantse da rantsuwa\" (Duba: figs_symaction)"
},
{
"title": "Amma na kawar da idanuna daga hallakasu ban",
"body": "Anan kalmar \"ido\" tana wakiltar Yahweh. AT: \"Na kiyaye su\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]