ha_ezk_tn_l3/20/13.txt

6 lines
286 B
Plaintext

[
{
"title": "Amma sabili da sunana ban yi haka ba saboda kada a saɓi sunana a idanun al'ummai",
"body": "Anan kalmar \"suna\" tana wakiltar mutuncin Yahweh. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ezekiyel 20: 8. AT: \"Na yi aiki ne saboda mutunci na\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]