ha_ezk_tn_l3/20/08.txt

14 lines
444 B
Plaintext

[
{
"title": "Amma sun yi mani tawaye",
"body": "Kalmar \"su\" tana nufin \"zuriyar gidan Yakubu.\""
},
{
"title": "ba su da niyyar sauraro na",
"body": "\"ba zai yi mini biyayya ba\""
},
{
"title": "Na sanar da kaina a gare su",
"body": "A nan kalmar \"su\" tana nufin al'ummu. Karin magana \"a idanunsu\" na nufin kasancewa a wurin da mutane zasu iya gani. AT: \"Na bayyana kansu gare su, a gabansu\" (Duba: figs_idiom)"
}
]