ha_ezk_tn_l3/20/04.txt

10 lines
542 B
Plaintext

[
{
"title": "Za ka shar'anta su? Za ka shar'anta, ɗan mutum? ",
"body": "Yahweh ya yiwa Ezekiyel wannan tambayar sau biyu don ya tabbatar wa annabin Ezekiyel na zartar da hukuncin. AT: \"Shin kuna shirye ku yanke hukunci a kansu, ɗan mutum?\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Mai malalowa da madara da zuma",
"body": "\"Itasa ce da yalwar madara da zuma ke gudana.\" Yahweh yayi magana akan ƙasar da kyau ga\ndabbobi da tsire-tsire kamar su madara da zuma daga waɗancan dabbobi da tsirrai suna . (Duba: figs_idiom)"
}
]