ha_ezk_tn_l3/20/02.txt

6 lines
214 B
Plaintext

[
{
"title": "Kun zo ku yi roƙo a wurina?",
"body": "Yahweh yayi wannan tambayar don jaddada cewa dattawa bai kamata su tambaye shi\nba. AT: \"Bai kamata ku zo don tambayata ba.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]