ha_ezk_tn_l3/20/01.txt

10 lines
311 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya zamana",
"body": "Ana amfani da wannan jumla don alamar farkon sabon ɓangaren labarin."
},
{
"title": "a kan shekara ta bakwai",
"body": "Ana iya kawo bayanin a bayyane. AT: \"a shekara ta bakwai ta gudun hijira na Sarki Yehoiachin\" (Duba: translate_ordinal da figs_explicit)"
}
]