ha_ezk_tn_l3/19/12.txt

10 lines
384 B
Plaintext
Raw Permalink Blame History

This file contains ambiguous Unicode characters

This file contains Unicode characters that might be confused with other characters. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da ba da labari inda alummar Israila ta zama kurangar inabi. "
},
{
"title": "kakkarye suka bushe",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Yahweh ya kakkarya rassanta masu\nƙarfi kuma suka bushe\" ko \"Mutane suka karya reshenta masu ƙarfi kuma suka bushe\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]