ha_ezk_tn_l3/19/10.txt

6 lines
421 B
Plaintext

[
{
"title": "kamar kuringar inabi da aka dasa a cikin jininka",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne cewa \"jini\" yana wakiltar 1) tashin hankalin sarakunan Yahuza\nwaɗanda suka kashe mutane. AT: \"itacen inabi da aka dasa ta hanyar tashin\nhankali\" ko 2) Yalwar ruwan inabin Yahuza wanda ya zama alama ta wadata. AT:\n\"itacen inabi da aka dasa a cikin wadatar ku\" (Duba: figs_metonymy da figs_symlanguage)"
}
]