ha_ezk_tn_l3/19/01.txt

6 lines
238 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya gaya wa Ezekiyel ya yi magana da Isra'ilawa. Ya ba da labari inda al'ummar Isra'ila ta kasance zakanya kuma wasu sarakunan da suka gabata a cikin mulkin Yahuda 'ya'yanta ne.\n"
}
]