ha_ezk_tn_l3/18/29.txt

10 lines
404 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da koya wa Isra'ilawa dalilin da ya sa tafarkinsa yake da kyau."
},
{
"title": "Gidan Isra'ila yãyã hanyata ta zama ba dai-dai ba?",
"body": "Ayyuka ko halaye ana maganarsu kamar suna hanya ko hanyar da mutum zai bi. AT: \"Yahweh baya aiki dai-dai ... Yaya ban yi adalci ba ... Ku ne ba ku yin adalci\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]