ha_ezk_tn_l3/18/27.txt

6 lines
204 B
Plaintext

[
{
"title": "Domin ya gani",
"body": "Yahweh yayi magana akan mutumin da yake tunani da fahimtar wani abu kamar mutum yana ganin sa. AT: \"ya yi la'akari\" ko \"ya fahimta\" (Duba: figs_idiom)"
}
]