ha_ezk_tn_l3/18/25.txt

6 lines
242 B
Plaintext

[
{
"title": "zai mutu saboda su, zai mutu a cikin muguntar da ya aikata",
"body": "Waɗannan jimlolin suna maimaita tunanin mutum ya mutu saboda zunubinsa don bayyana cewa laifinsa ne kuma laifin wani ne. (Duba: figs_parallelism)"
}
]