ha_ezk_tn_l3/18/21.txt

10 lines
225 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh yana magana akan mugu wanda ya canza ya aikata abin da yake dai-dai."
},
{
"title": "Zai rayu saboda adalcin da ya yi",
"body": "\"saboda adalci da ya aikata\""
}
]