ha_ezk_tn_l3/18/12.txt

10 lines
374 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da magana game da ɗan tashin hankali."
},
{
"title": "alhakin jininsa yana a kansa",
"body": "Anan kalmar “jini” tana wakiltar mutuwa. Don jini ya hau kan mutum magana ce wacce ke nufin\nmutumin ne ke da alhakin wannan mutuwar. AT: \"zai zama sanadiyyar mutuwar\nkansa\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]