[
{
"title": "yin waɗannan abubuwa masu yawa",
"body": "Wannan yana nuni ne ga ayyukan zunubi da Yahweh ya ambata tun a cikin Ezekiyel 18:11-12."
}
]