ha_ezk_tn_l3/18/05.txt

6 lines
374 B
Plaintext

[
{
"title": "idan ba ya cin abinci a kan tsaunuka ko ya sa idanunsa a kan allolin da ke gidan Isra'ila",
"body": "Mutane galibi suna yin sujada da miƙa hadayu ga gumakan arna a kan duwatsu. Ana nuna\ncewa wannan mutumin bai shiga cikin waɗannan nau'ikan ayyukan tsafin arna ba. AT: \"baya cin naman da aka yanka wa gumaka a kan tsaunuka\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]