ha_ezk_tn_l3/13/22.txt

6 lines
214 B
Plaintext

[
{
"title": "Saboda kun karya zuciyar mutum mai adalci da ƙarairayi",
"body": "Anan kalmar \"zuciya\" tana wakiltar mutum da motsin zuciyar sa. AT: \"kashe\nzuciyar mai adalci\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]