ha_ezk_tn_l3/13/20.txt

10 lines
520 B
Plaintext

[
{
"title": "zan yayyage su daga hannuwanku",
"body": "\"yaga laya daga hannunka\""
},
{
"title": "saboda ka da su ƙara faɗawa a tarkon hannuwanku",
"body": "Anan kalmar \"hannu\" tana wakiltar ƙarfi ko iko. Yahweh yayi magana akan mutanen da ke cikin ikon waɗannan matan kamar matan sun kama su da hannayensu. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"ba za ku ƙara tarko su kamar ganima a hannunku ba\" ko \"ba za\nku ƙara sarrafa su da ƙarfinku ba\" (Duba: figs_litotes da figs_synecdoche)"
}
]