ha_ezk_tn_l3/13/13.txt

6 lines
198 B
Plaintext

[
{
"title": "za a samu ambaliyar ruwan sama a hasalata",
"body": "Yahweh yana nufin hukuncin da zai aiko wa mutane kamar hadari ne mai ƙarfi wanda ya rushe bangon. (Duba: figs_metaphor)"
}
]