ha_ezk_tn_l3/13/08.txt

10 lines
503 B
Plaintext

[
{
"title": "Hannuna zai yi gãba da annabawa",
"body": "Anan kalmar “hannu” tana wakiltar ikon Yahweh. Cewa hannunsa zai kasance akan su kwatanci ne wanda ke nufin cewa zai azabtar da su da ƙarfinsa. AT: \"Zan hukunta\nannabawa\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ba za su kasance a taruwar jama'ata ba, ko a sa su a cikin lissafin gidan Isra'ila ba",
"body": "Wannan yana nufin cewa Yahweh ba zai ɗauki waɗannan annabawan ƙarya a matsayin wani\nɓangare na Isra'ilawa ba."
}
]