ha_ezk_tn_l3/07/23.txt

18 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "ƙasar ta cika da hukuncin jini",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"ko'ina a ƙasar Allah yana hukunta mutane saboda sun kashe\nwasu da ƙarfi\" ko kuma 2) \"kotuna a ko'ina cikin ƙasar suna kashe mutane.\" Kalmar nan “jini” a nan tana wakiltar kisan kai da mutuwa. (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "birnin na cike da tashin hankali",
"body": "Ana maganar gari kamar akwati ne, kuma ana magana da tashin hankali a matsayin abu wanda za'a iya saka shi a cikin akwati. Cikakken sunan \"tashin hankali\" ana iya fassara shi azaman\naiki. AT: \"tashin hankali ya kasance ko'ina a cikin birni\" ko \"mutane da yawa a cikin birni suna yin abin tashin hankali ga wasu\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "zan kuma kawo ƙarshen girmankan masu ƙarfi",
"body": "\"Zan sa manyan mutane a Isra'ila su daina alfahari da kansu\""
},
{
"title": "gama za a ƙazantar da wurarensu masu tsarki",
"body": "Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: \"makiya za su ƙazantar da wuraren da\nsuke yin sujada\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]