ha_ezk_tn_l3/07/20.txt

14 lines
542 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Waɗannan su ne maganar Yahweh game da Isra'ila."
},
{
"title": "Daga nan zan bada waɗannan abubuwa a cikin hannun bãƙi",
"body": "Ana amfani da kalmar \"hannu\" don nuni ga sarrafawa. AT: \"Zan ba da waɗannan gumakan a\nhannun mutanen da ba su sani ba\" ko \"Zan ba da waɗannan gumakan ga mutanen da ba su\nsani ba\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Daga nan zan juyar da fuskata daga gare su",
"body": "\"Ba zan kula ba\" ko \"zan kau da kai\" ko \"Ba zan lura ba\""
}
]