ha_ezk_tn_l3/07/14.txt

14 lines
510 B
Plaintext

[
{
"title": "Sun busa ƙaho",
"body": "\"Sun busa ƙaho don kiran mutane don yaƙi da abokan gaba\""
},
{
"title": "Takobi na waje",
"body": "Kalmar \"takobi\" nuna ga sojoji waɗanda ke kashe mutane ta amfani da takobi. AT: \"akwai fada a waje.\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "da annoba suna cikin ginin",
"body": "Kalmar \"cinye\" kwatanci ne na \"halakarwa gaba daya.\" AT: \"kuma galibin mutanen da ke cikin birni zasu mutu saboda yunwa da rashin lafiya\" (Duba: figs_idiom)"
}
]