ha_ezk_tn_l3/07/12.txt

14 lines
516 B
Plaintext
Raw Permalink Blame History

This file contains ambiguous Unicode characters

This file contains Unicode characters that might be confused with other characters. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "Lokaci na zuwa; lokaci ya zo kusa",
"body": "Duk “lokacin” da “ranar” suna nufin lokacin da Allah zai hukunta mutanen Israila. AT: \"Hukuncin Isra'ila zai faru ba da daɗewa ba\" (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "saboda wahayin game da dukkan taron",
"body": "\"na yi fushi da dukkan taron jama'ar\""
},
{
"title": "ba waninsu da zai ƙarfafa",
"body": "Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: \"Allah ba zai ƙarfafa ɗayansu ba\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]