ha_ezk_tn_l3/07/05.txt

18 lines
735 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Waɗannan su ne maganar da Yahweh ya yi wa jama'ar Isra'ila."
},
{
"title": "Bala'i! Bala'i na musamman! Duba, yana zuwa",
"body": "Wadannan furucin ana nufin su sanya hanyar ta da karfi sosai. AT: \"Ga shi, mummunan bala'i yana zuwa, wanda ba wanda ya taɓa fuskantar irinsa\""
},
{
"title": "Matuƙa ta farka a kanki",
"body": "Hukuncin da ke zuwa ana ɗaukarsa kamar maƙiyi ne ya farka daga barci. (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "tsaunuka kuma ba za su ƙara yin murna ba",
"body": "Kalmar \"tsaunin\" wani magana ne ga mutanen da ke zaune a kan tsaunuka. AT:\n\"mutanen da ke kan tsaunai ba za su ƙara yin farin ciki ba\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]