ha_ezk_tn_l3/07/03.txt

14 lines
473 B
Plaintext

[
{
"title": "ƙarshenki yana kanki",
"body": "Ana maganar \"karshen\" kamar dan fashi ne ya afkawa mutane. AT: \"an gama rayuwar ku\" (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "zan shar'anta ki bisa ga ayyukanki",
"body": "\"gwargwadon ayyukan da kuka aikata\" ko \"saboda mugayen ayyukan da kuke aikatawa\""
},
{
"title": "zan kuma kawo dukkan haramtattun ayyukanki a kanki",
"body": "\"Zan hukunta ku saboda aikata abubuwan da na tsana ƙwarai\""
}
]