ha_ezk_tn_l3/07/01.txt

14 lines
563 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Wannan ya fara annabcin Allah game da Isra'ila."
},
{
"title": "Maganar Yahweh ta zo wurina",
"body": "Wannan karin magana ne da ake amfani da shi don gabatar da wani abu da Allah ya faɗa wa\nannabawansa ko mutanensa. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ezekiyel 3:16. AT: \"Yahweh ya faɗi wannan saƙon\" ko \"Yahweh ya faɗi waɗannan kalmomin\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "iyakoki huɗu na ƙasar",
"body": "\"duk ƙasar\" ko \"Iyakoki huɗu\" suna zuwa arewa, gabas, kudu, da yamma."
}
]