ha_ezk_tn_l3/06/04.txt

10 lines
380 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Waɗannan su ne maganar da Yahweh ya yi wa jama'ar Isra'ila."
},
{
"title": "Daga nan bagadanku za su zama kangaye ginshiƙansu za a hallakar da su",
"body": "Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: \"Mutane ba za su ƙara yin sujada a\nbagadanku ba kuma maƙiyinku zai lalata ginshiƙanku\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]