ha_ezk_tn_l3/06/01.txt

18 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh yana gaya wa Ezekiyel yayi magana da tsaunuka kamar su mutane ne don Isra'ilawa su ji kalmomin kuma su san cewa kalmomin Ezekiyel na su ne. (Duba: figs_apostrophe)"
},
{
"title": "Maganar Yahweh ta zo gare ni",
"body": "Wannan karin magana ne da ake amfani da shi don gabatar da wani abu da Allah ya faɗa wa\nannabawansa ko mutanensa. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ezekiel 3:16. AT: \"Yahweh ya faɗi wannan saƙon\" ko \"Yahweh ya faɗi waɗannan kalmomin\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "ka sa fuskarka gãba da tsaunukan Isra'ila ",
"body": "Wannan umarni ne na duban duwatsu a matsayin alama ta azabtar da mutane a wurin. Duba yadda kuka fassara wani magana makamancin wannan a cikin Ezekiyel 4: 3.\nAT: \"ku dube duwatsun Isra'ila\" ko \"ku dube duwatsun Isra'ila domin mutanen da\nke wurin su cutu\" (Duba: translate_symaction)"
},
{
"title": "Zan kawo takobi gãba da ku",
"body": "Kalmar \"takobi\" na nufin ga sojoji waɗanda ke kashe mutane ta amfani da takobi. AT: \"Ina kawo sojoji su zo su kashe ku\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]