ha_ezk_tn_l3/05/15.txt

14 lines
648 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da magana da Isra'ilawa da Yahuda."
},
{
"title": "kuma datse abincin da kuke dogara da shi.",
"body": "Kalmar \"kibiyoyi\" na nuna ta azaba mai zafi da mutane ke ji idan sun daɗe da abinci. AT: \"zai sa ku ji zafin yunwa mai tsanani\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Annoba da jini za su ratsa ta tsakiyarku",
"body": "Ana magana da rashin lafiya da mutuwar tashin hankali kamar suna sojoji ne masu ratsawa ta cikin gari suna kashe duk wanda zasu iya. AT: \"Mutane da yawa za su mutu saboda cuta, wasu kuma da yawa za su mutu a yaƙi\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]