ha_ezk_tn_l3/05/11.txt

14 lines
578 B
Plaintext

[
{
"title": "dukkan kayanku",
"body": "\"da duk wadancan abubuwan naka wadanda na tsana.\" Wataƙila kuna buƙatar bayyana a sarari cewa wannan yana magana ne ga gumaka: \"tare da gumakanku duka, waɗanda na ƙi\" ko \"tare da gumakanku masu banƙyama.\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "idona kuma ba zai dube ku da rahama ba",
"body": "Ido wani magana ne na mutumin da ido yake. AT: \"Ba zan tausaya muku ba\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "da yunwa kuma za su ƙare a tsakiyarku",
"body": "\"da yawa daga cikinsu za su mutu saboda yunwa\""
}
]