ha_ezk_tn_l3/05/09.txt

18 lines
679 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da magana da mutanen Isra'ila da Yerusalem."
},
{
"title": "abin da ban taɓa yi ba da kuma irin wanda ba zan sake yin irin sa ba",
"body": "\"kamar yadda ban taɓa yi ba kuma ba zan sake yi a irin wannan hanyar ba\" ko \"kamar yadda\nban taɓa yi ba kuma ba zan taɓa yi ba\"."
},
{
"title": "ubanni za su ci naman 'ya'yansu, 'ya'ya kuma za su ci naman iyayensu",
"body": "Wataƙila Ezekiyel yana faɗin abin da gaske zai faru idan mutane ba su da abinci."
},
{
"title": "kuma watsar da dukkanku da kuka rage ko ina",
"body": "\"Zan tilasta dukkanku da kuka rage zuwa wurare daban-daban.\""
}
]